iqna

IQNA

Tehran (IQNA) Mike Tyson, fitaccen dan damben boksin kuma zakaran damben duniya ajin masu nauyi, da DJ Khaled , furodusan Ba’amurke dan kasar Falasdinu, sun ziyarci Makkah domin gudanar da aikin Umrah. Wannan mawakin Ba’amurke ya raba bidiyo da hotuna da dama na ziyarar dakin Ka’aba.
Lambar Labari: 3488311    Ranar Watsawa : 2022/12/10